Saturday, January 25
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Gyaran amarya kafin aure: Gyaran amarya ciki da waje

Auratayya
Gyaran amarya kafin aure: Gyaran amarya ciki da waje Gyaran jiki Sau dayawa idan ance “gyaran jiki” abunda ke fara zuwa zuciyoyinmu “matan maiduguri” Saikiga Amarya an dau lokaci mai tsayi ana mata gyaran jiki. Wannan abu dai is part of their culture kuma suna bashi muhimmanci sosai. Idan kina bukatar maganin matsewar gaba ki koma kamar sabuwar budurwa, girman kugu, ko maganin da zaisa kan nononki ya zama pink, lebenki ya zama pink,girman nonuwa ki mana magana ta WhatsApp a wanan lambar: 09084691413. Hakanan akwai magungunan gushewar warin gaba, tsakanin cinyoyi, hamata, karkashin nono, da kasan fatar ciki. Idan ana bukata sai a mana magana a waccan lambar. Muna da azzakari na roba, da sauran kayan da zasu saka mace ta gamsu ba tare da namiji ba, duk idan kuna bukata ...

Yadda ake ma saurayi shagwaba

Soyayya
yadda ake ma saurayi shagwaba Akwai hanyoyi da yawa da akewa saurayi shagwaba amma zaifi kyau a yiwa wanda za'a aura, ko miji. SIRRIN SHAGWABA SHAGWABA A DON YA MACE Ina masu bibiyar wannan gida namu mai albarka kufito muna da lecture Xamu fara bayani a kan shagwaba ga yan mata kuma wacce irin shagwaba yakamata kiyiwa saurayinki, sannan da wanne lokaci zakiyi kuna tare kokuma a waya,,,,, GA KADAN DAGA CIKI idan Allah ya hadaki da saurayi me son shagwaba, nafarko kisan ynd xaki ringa sannan kiringa ja baya dashi ah to Wanne lokaci zakiyi shagwaba Lokacin da kikasan habibinki yyi fushi dake,, shin kinsan cewa idan kikayiwa habibinki shagwaba idan yana fushi dole seya sauke wannan fushin nashi LECTURE habibi na'am bbyHabibi Uhmm uhmm anan xe tamb...
CIKIN HOTUNA: Rarara Ya Tallafawa Wasu daga cikin kin manoman Jihar Katsina, da Naira Miliyan Ashirin ( 20,000,000 ) Domin Suyi Chefanen Babbar Sallah

CIKIN HOTUNA: Rarara Ya Tallafawa Wasu daga cikin kin manoman Jihar Katsina, da Naira Miliyan Ashirin ( 20,000,000 ) Domin Suyi Chefanen Babbar Sallah

Duk Labarai
CIKIN HOTUNA: Rarara Ya Tallafawa Wasu daga cikin kin manoman Jihar Katsina, da Naira Miliyan Ashirin ( 20,000,000 ) Domin Suyi Chefanen Babbar Sallah. Anyi Taron Bada Tallafin Ne a Garin Kahutu Karamar Hukumar Danja Dake Jahar Katsina. Rabi'u Garba GayaMedia Aide To Dauda Adamu Abdullahi Kahutu Rarara.
Dangote Yace kawo Yanzu ya biya kusan Rabin Bashin da ya karba domin gina matatar man Fetir a Lagos

Dangote Yace kawo Yanzu ya biya kusan Rabin Bashin da ya karba domin gina matatar man Fetir a Lagos

Kasuwanci
Dangote Yace kawo Yanzu ya biya kusan Rabin Bashin da ya karba domin gina matatar man Fetir a Lagos. Aliko Dangote, ya bayyana a jiya cewa ya samu nasarar biyan kusan dala biliyan 2.4 daga cikin dala biliyan 5.5 da ya karba bashi domin gina matatarsa ta dala biliyan 19. Dangote ya bayyana hakan ne A yayin jawabinsa a taron shekara-shekara na Afreximbank (AAN) da kuma dandalin ciniki da zuba jari na Afirka a Nassau,
Kotun Ƙolin Amurka ta amince da amfani da ƙwayoyin zubar da ciki

Kotun Ƙolin Amurka ta amince da amfani da ƙwayoyin zubar da ciki

Siyasa
Bakin Alƙalan Kotun Ƙolin Amurka yazo ɗaya wajen amincewa da amfani da ƙwayoyin zubar da ciki. Wani lamari da ake gani a matsayin nasara ga masu fafutukar 'yancin zubar da ciki. Kotun ta yi watsi da buƙatar ƙungiyoyin likitoci masu yaƙi da zubar da ciki da kuma 'yan gwagwarmaya da suke neman a taƙaita amfani da maganin Mifepristone. Kotun kolin ta ce ƙungiyoyin likitocin ba su da 'yanci shigar da ƙara kan hakan, kuma sun gaza gabatar da hujjojin cewa maganin Mifepristone yana cutarwa. Wannan ne babban hukuncin da kotun ta yanke, tun watsi da 'yancin zubar da ciki da kotun tarayyar ƙasar ta yi shekara biyu da suka gabata.

G7 ta amince a yi amfani da kadarorin Rasha da aka ƙwace a ƙasashen duniya

Siyasa
Ƙungiyar Ƙasashen G7 masu ƙarfin masana'atu sun amince a yi amfani da ribar kadarorin Rasha da aka ƙwace, domin bai wa Ukraine ta yi amfani da su. Biden ya ce yarjejeniyar za ta hada da tura bayanan sirri, da bai wa sojoji horo da bin dokokin NATO da zuba kuɗi a masana'antu da ke Ukraine domin ci gaba da samar da makamai. Biden ya ce burinsu shi ne samar wa Ukraine tsaro ''na gaske'', da kuma turmusa hancin Rasha da ƙawayenta a ƙasa. Shugaban gwamnatin Jamus Olaf Scholz ya ce wannan ba abu ne da Shugaba Putin zai kawar da kai ya kyale ba.
Ba za mu taɓa yin sulhu da ‘yan bindiga ba – Gwamnan Zamfara

Ba za mu taɓa yin sulhu da ‘yan bindiga ba – Gwamnan Zamfara

Duk Labarai
Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawan Dare ya jaddada ƙudurin gwamnatinsa na rashin yin sulhu da 'yan bindiga. Yayin da yake gabatar da jawabi bayan ya shiga wani tattaki da ƙungiyoyin matasan jihar suka shirya a wani ɓangare na bikin ranar Dimokradiyya, Gwamnan Dauda ya ce zai yi duk abin da ya dace domin maido da jihar kan turbar zaman lafiya. ''Jiharmu na da tarihin zaman lafiya, amma sannu a hankali abubuwa suka fara taɓarɓarewa, sakamakon ayyukan ɓata-gari'', inji gwamnan. Gwamnan ya ce matsalar tsaro matsala ce da ta shafi kowa da kowa, don haka ya yi kira ga al'ummar jihar su haɗa hannu wajen tabbatar da zaman lafiyar jihar. "A koyaushe ina faɗa ina maimaitawa bai kamata ka yi sulhu da kasasshe ba, mun ga yadda gwamnatocin da suka gabata suka yi yunƙurin sulhu da 'yan bindig...
Hoto: An daure wannan mutumin saboda ya cire kwaroron roba yayin da yake jima’i da wata mata da suka amince cewa zai yi amfani da kwaroron roba amma ya yaudareta ya cire bata sani ba

Hoto: An daure wannan mutumin saboda ya cire kwaroron roba yayin da yake jima’i da wata mata da suka amince cewa zai yi amfani da kwaroron roba amma ya yaudareta ya cire bata sani ba

Abin Mamaki, Jima'i
An daure Guy Mukendi me shekaru 39 tsawon shekaru 4 da wata 3 saboda cire kwaroron roba yayin jima'i ba tare sa sanin matar da yake jima'i da ita ba. Shi da matar dai sun amince su yi jima'i amma da sharadin zai saka kwaroron roba. Saidai ya yaudareta ya cire, anan ne ita kuma ta kaishi kara. A dokar kasar Ingila, idan mutum ya cire kwaroron roba ba tare da amincewar matar da yake jima'i da ita ba to kamar ya mata fyade ne. Mutumin dai ya bata hakuri inda yace dalilinsa shine ya dade bai yi jima'i ba amma duk da haka taki hakura inda ta yi amfani ma da sakon hakurin da ya aika mata a matsayin shedar cewa ya cire kwaroron robar. Mutumin dai ya ki amsa laifinsa amma hujjojin da aka samu akansa sun tabbatar da ya aikata abinda ake zarginsa da aikatawa dan haka aka yanke masa hu...

Cikin wata biyar

Gwajin Ciki, Haihuwa, Nakuda
Duk da yake cewa kowace mace da irin yanda ta ke daukar cikinta amma a wata 5 da daukar ciki, za'a ga girman cikinki ya bayyana. Jikinki zai fara canjawa yana daidaituwa da yanda cikinki ke kara girma. Ga wasu alamu da ke nuna cewa cikinki ya kai wata 5: Kafafunki zasu Kumbura: saboda nauyin da kika kara saboda cikin dake jikinki, kafafunki zasu iya kumbura, kwanciya a daga kafa sama yana taimakawa wajan magance wannan matsala. Ciwon kwankwaso: Saboda yanda cikinki ke fitowa, bayanki zai rika shigewa ciki wanda hakan zai iya kawo miko ciwon kwankwaso. Juwa: A yayin da jaririnki ya ke girma, yawan jinin dake gudana musamman zuwa kanki zai iya raguwa wanda zai sa ki ji juwa. Mura: Zaki iya fuskantar Mura, hancinki ya toshe ko kuma yayi ta yoyo, kai yana ma iya fitar da jini...