Tuesday, September 29
Shadow

CIKIN HOTUNA: Rarara Ya Tallafawa Wasu daga cikin kin manoman Jihar Katsina, da Naira Miliyan Ashirin ( 20,000,000 ) Domin Suyi Chefanen Babbar Sallah

CIKIN HOTUNA: Rarara Ya Tallafawa Wasu daga cikin kin manoman Jihar Katsina, da Naira Miliyan Ashirin ( 20,000,000 ) Domin Suyi Chefanen Babbar Sallah.

Anyi Taron Bada Tallafin Ne a Garin Kahutu Karamar Hukumar Danja Dake Jahar Katsina.

Rabi’u Garba Gaya
Media Aide To Dauda Adamu Abdullahi Kahutu Rarara.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Da gaske Hadiza Gabon ta yi martani bayan zargin soyayya da Saleem Goje?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *