Friday, December 5
Shadow

Ba Daidai bane ace an yankewa Nnamdy Khanu hukuncin daurin rai da rai ba amma wasu masu laifi irin nasa an yanke musu hukuncin daurin shekaru 20 ba>>Inji Bello El-Rufai

Dan majalisar Wakilai daga jihar Kaduna, Bello El-Rufai ya bayyana rashin dacewar yankewa Nnamdy Khanu hukuncin daurin rai da rai amma kuma aka yankewa wasu a ake zargi da aikata tà’àddànci hukuncin daurin shakeru 20.

Ya bayyana hakane a zaman Majalisar inda yake kawo muhimmancin samar da tsaro mazabu.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Tsohon Bidiyon Malam Abdulfatahi Sani Tijjani ya jawo cece-kuce sosai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *