Tuesday, May 19
Shadow

Ba Daidai bane ace an yankewa Nnamdy Khanu hukuncin daurin rai da rai ba amma wasu masu laifi irin nasa an yanke musu hukuncin daurin shekaru 20 ba>>Inji Bello El-Rufai

Dan majalisar Wakilai daga jihar Kaduna, Bello El-Rufai ya bayyana rashin dacewar yankewa Nnamdy Khanu hukuncin daurin rai da rai amma kuma aka yankewa wasu a ake zargi da aikata tà’àddànci hukuncin daurin shakeru 20.

Ya bayyana hakane a zaman Majalisar inda yake kawo muhimmancin samar da tsaro mazabu.

Karanta Wannan  Kalli Yadda Aka Yafawa Ka’aba Sabuwar Riga Albarkacin Shiga Sabuwar Shekarar Musulunci Ta 1447 Bayan Hijira

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *