Saturday, December 13
Shadow

Ba Mu Yi Da Na Sanin Zabar Tinubu Ba, SabodaTunda Nijeriya Ta Samu ‘Ýanci Man Fètur Bai Taba Samuwa Kamar Lokacin Mulkin Tinubu Ba, Inji Shamsu Gwaska

Gwaska ya kara da cewa, yanzu gidajen mai har kiran kwastoma suke ya zo ya sai mai, sabanin lokacin mulkin Obasanjo da kokawa ake shan mai.

Gashi kuma an yaki ‘yan ta’àdda da țà’addanci. Don haka mu kara zabar Tinubu don cigaban Nijeriya”

Me za ku ce?

Karanta Wannan  Wahalar da 'yan Najeriya suka shiga bayan da aka cire tallafin man fetur ba itace abin dubawa ba, Abinda ya kamata ya damemu shine abinda zai faru da ba'a cire tallafin man fetur din ba>>Inji Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *