Tuesday, May 19
Shadow

Ba Mu Yi Da Na Sanin Zabar Tinubu Ba, SabodaTunda Nijeriya Ta Samu ‘Ýanci Man Fètur Bai Taba Samuwa Kamar Lokacin Mulkin Tinubu Ba, Inji Shamsu Gwaska

Gwaska ya kara da cewa, yanzu gidajen mai har kiran kwastoma suke ya zo ya sai mai, sabanin lokacin mulkin Obasanjo da kokawa ake shan mai.

Gashi kuma an yaki ‘yan ta’àdda da țà’addanci. Don haka mu kara zabar Tinubu don cigaban Nijeriya”

Me za ku ce?

Karanta Wannan  Nine Halastaccen Shugaban Jam'iyyar ADC, kuma rade-radin da ake cewa wai na ajiye mukami na karyane, sai naga bayansu>>Inji Nafiu Bala da ya kai su Atiku, Kwankwaso, El-Rufai da Malami kotu yace shine shugaban ADC kwace suka masa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *