BABBAR MAGANA: Wani Magidanci Ya Taho Tun Daga Kasar Waje Zuwa Ofishin ‘Yan Sandan Jihar Kano Dake Bompai Saboda Shamsiyya
A gobe ne dai hukumar ‘yan sandan ta jihar Kano za ta fitar da bayanin dalilin zuwan nasa saboda Shamsiyyar, kamar yadda Kakakin rundunar ‘yan sandan Abdullahi Kiyawa ya sanar.
Allah Ya sa a ji alkairi.