Saturday, April 26
Shadow

BABBAR MAGANA: Wani Magidanci Ya Taho Tun Daga Kasar Waje Zuwa Ofishin ‘Yan Sandan Jihar Kano Dake Bompai Saboda Shamsiyya

BABBAR MAGANA: Wani Magidanci Ya Taho Tun Daga Kasar Waje Zuwa Ofishin ‘Yan Sandan Jihar Kano Dake Bompai Saboda Shamsiyya

A gobe ne dai hukumar ‘yan sandan ta jihar Kano za ta fitar da bayanin dalilin zuwan nasa saboda Shamsiyyar, kamar yadda Kakakin rundunar ‘yan sandan Abdullahi Kiyawa ya sanar.

Allah Ya sa a ji alkairi.

Karanta Wannan  Ji yanda wani mutum kan zargin kàshè matar ƙaninsa a Jigawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *