Friday, December 5
Shadow

Babu Abinda zai hana Tinubu cin zabe a 2027>>Inji Dan majalisa Abdulmumin Jibrin

Dan majalisar tarayya, Abdulmumin Jibrin daga jihar Kano, ya bayyana cewa, babu abinda zai hana shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu cin zabe a shekarar 2027.

Ya bayyana hakane a ganawar da aka yi dashi a Channels TV.

Ya kara da cewa, akwai fahimtar juna da kyakkyawar alaka a tsakaninsa da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu duk da cewa basa jam’iyya daya.

A baya dai, Abdulmumin Jibrin ya jagoranci yakin neman zaben shugaban kasa Bola Tinubu ya.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Yanda matar aure ta jewa mijinta tsìràrà bayan sun yi fada dan dai kawai ta shawo kansa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *