
Baturen Amurka, Spencer Hakimian ya bayyana cewa, abin mamaki ne yanda Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, Kasashen dake da Arzikin man fetur ne kadai yake son yin yaki dasu.
Ya kawo misalin kasashen da Trump din yake son yin yaki dasu irin su, Iran, Venezuela da Najeriya.
A karshe yace akwai alamar wata makarkashiya a lamarin.