Saturday, August 15
Shadow

Ban san me yasa Kasashen da ke da Arzikin man Fetur ne kadai Shugaban kasar mu yake son Yin Yhaqi dasu ba>>Baturen Amurka ya bayyana mamakinsa

Baturen Amurka, Spencer Hakimian ya bayyana cewa, abin mamaki ne yanda Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, Kasashen dake da Arzikin man fetur ne kadai yake son yin yaki dasu.

Ya kawo misalin kasashen da Trump din yake son yin yaki dasu irin su, Iran, Venezuela da Najeriya.

A karshe yace akwai alamar wata makarkashiya a lamarin.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo Da Duminsa: A karshe dai an baiwa Maiwushirya kyautar gida saboda 'YarGuda tace ba zata aureshi ba sai yana da gida

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *