Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa baya bukatar goyon bayan Su Atiku Abubakar da Peter Obi da El-Rufai.
Yace saboda yana da yakinin zai yi nasara akansu.