Wednesday, August 12
Shadow

Bana bukatar Goyon bayan Atiku ko El-Rufai saboda ina da yakin ‘yan Najeriya ni zasu zaba a 2027>>Tinubu

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa baya bukatar goyon bayan Su Atiku Abubakar da Peter Obi da El-Rufai.

https://www.youtube.com/watch?v=IXu8XRuwYcc?si=e9RrV1hJu2JlV3S0

Yace saboda yana da yakinin zai yi nasara akansu.

Karanta Wannan  Hukumar babban birnin tarayya Abuja ta kulle ofishin hukumar karbar Haraji ta kasa, FIRS, da bankin Access Bank, da gidan Man Total da sauransu saboda rashin biyan Haraji

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *