
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar ADC a zaben shekarar 2023, Datti Baba Ahmad ya bayyana cewa, ba zai koma jam’iyyar ADC ba.
Ya bayyana hakane a wani taron manema labarai inda yace tasu bata zo daya ba jam’iyyar ADC.
Dan haka yace zai ci gaba da zama a jam’iyyar sa ta Labour party.
Yace a zaben shekarar 2023 kuri’u Miliyan 10 suka samu dan haka ba zasu koma jam’iyyar ADC ba.