Wednesday, November 19
Shadow

Bani ba hadakar Jam’iyyar ADC, takarar shugaban kasa ma zan tsaya>>Inji Datti Baba Ahmad

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar ADC a zaben shekarar 2023, Datti Baba Ahmad ya bayyana cewa, ba zai koma jam’iyyar ADC ba.

Ya bayyana hakane a wani taron manema labarai inda yace tasu bata zo daya ba jam’iyyar ADC.

Dan haka yace zai ci gaba da zama a jam’iyyar sa ta Labour party.

Yace a zaben shekarar 2023 kuri’u Miliyan 10 suka samu dan haka ba zasu koma jam’iyyar ADC ba.

https://twitter.com/abdullahayofel/status/1947350555661382086?t=u1GOZi4DwMTrdyP-lYCRNQ&s=19
Karanta Wannan  Da Duminsa: WhatsApp zasu daina Amfani da lambar waya inda zasu koma amfani da Username kamar sauran Social Media

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *