Friday, September 11
Shadow

Bani da gida ko fili a Abuja>>Inji Peter Obi

Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar Labour Party a zaben shekarar 2023, Peter Obi ya bayyana cewa, bashi da gida a Abuja ko fili.

Yace kuma da gangan yayi hakan dan kaucewa damuwa.

Ya bayyana hakane a wajan wani taro yayin da yake jawabi lamarin ya dauki hankula sosai.

Karanta Wannan  A yau shugana Tinubu za je Bauchi dan yiwa iyalan Sheikh Dahiru Usman Bauchi Gaisuwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *