Shiga tasharmu ta WhatsApp dan samun labarai: https://whatsapp.com/channel/0029VbA9rBN1SWt61nQZUj1g

Bankin Duniya ya ware dala Miliyan $40 dan tallafi ga talakawa mafiya rauni a Najeriya.
Tun a watan Satumba na shekarar data gabata ne dai Bankin ya amince da bayar da wadannan kudade a matsayin bashi amma sai yanzu za’a bayar dasu.
Tallafin za’a bayar dashi ne da karfafa ‘yan Najeriya da yawa kuma zai ci gaba har nan da zuwa shekara 2029