Tuesday, September 22
Shadow

Bayan da Portugal ta doke Croatia da ci 2-1 kalli Bidiyon dandazon mutanen da suka je Otal din Ronaldo tayashi murna

A wasan da suka buga jiya na gasar World Cup, Portugal ta doke Croatia daci 2-1.

Bayan kammala wasan, Dandazon masoya Cristiano Ronaldo sun je kofar Otal dinsa inda suka tayashi murnar dawowa.

https://twitter.com/i/status/2072883412827000860
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Kirista Dalibar Kadpoly dake Kaduna ta koka da cewa, ana takura musu sai sun rufe jikinsu kamin su shiga makaranta saboda Musulmai na Azumi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *