Saturday, April 4
Shadow

Bayan Rahotannin dake cewa an daga Jarabawar JAMB sun yadu, Hukumar JAMB din sun yi martani

Hukumar shirya jarabawar Jami’a ta JAMB sun bayyana cewa, ba gaskiya bane rahotannin dake yawo cewa wai sun daga jarabawar ta JAMB.

Hukumar tace ranar da aka saka ta rubuta jarabawar na nan ba canji.

JAMB ta saka ranekun Alhamis 16 ga watan Afrilu zuwa Asabar 25 ga watan dan rubuta jarabawar.

Karanta Wannan  Allah Sarki, Kalli Bidiyon cikin sheshshekar kuka Sumy Baby da a baya suka yi waka da Soja Boya yana Rhùngùmàrta tace dan Allah mutane su daina zhaghin ta akan wannan Bidiyon haka, isa bata so

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *