Wednesday, October 14
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya durkusa kasa ya gaishe da tsohon Shugaban kasa, Olusegun Obasanjo

Bidiyon yanda shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya durkusa kasa ya gaishe da tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ya dauki hankula.

Tinubu ya gaishe da Obasanjo ne a haka a yayin ziyarar da ya kai jihar Ogun.

Wani abinda ya kara daukar hankulan mutane a ziyarar shine yanda aka ga gwamnonin Arewa sun raka shugaba Tinubu din jihar Ogun.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda wani me mota ya tafi da dansanda, bayan da dan sandan ya shiga motarsa yace ya kamashi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *