Friday, December 5
Shadow

BBC na shan suka saboda karyar da suka yi akan Ghakwuwah da daliban makaranta na jihar Kebbi

Kafar yada labarai ta BBC bangaren Turanci na shan suka saboda karyar da suka yi a rahoton da duka wallafa game da garkuwa da dalibai ‘yan mata na jihar Kebbi.

BBC ta bayyana a rahoton cewa, an yi musayar wuta ne da ‘yan Bindigar da suka yi garkuwa da daliban.

Saidai da yawa sun bayyana cewa labarin ba haka yace ba, ‘yan Bindigar sun yi harbe-harbe ne kamin sace daliban.

Har kafar X da suka wallafa labarin akai ma ta karyata wannan ikirarin na BBC.

Karanta Wannan  Trump ya saka mu gaba >>Akpabio ya koka a lokacin tantance Janar Christopher Musa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *