
A wata hira da aka yi da tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa, yafi jin dadin idan bai mallaki komai ba.
Buhari yace bashi da gida a Ingila kuma ko da gidajen da ya mallaka a Najeriya, ya mallakesu ne kamin ya zama shugaban kasa.
Yace bashi da burin tara kadarori.
A jiya ne dai tsohon shugaban kasar ya rasu.