Monday, April 27
Shadow

Jarumin Maza, ya auri mata 3 cikin kwana 3

Wani dan kasar Ghana dake zaune a birnin Dubai na hadaddiyar daular larabawa me suna Nicholas Mbir ya auri mata 3 a cikin kwanaki 3.

Sunayen matan da ya aura sune kamar haka:

Angelina Prah, Grace Agyarko, sai Esther Abass.

An daura aurenne ranar April 26, 2025 a garin Winneba dake kasar ta Ghana.

Da yawa sun jinjina masa.

Karanta Wannan  Ministan Ayyuka, Dave Umahi ya jawo cece-kuce bayan da ya tsayar da dansa takarar Shugaban karamar hukuma

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *