Wednesday, October 28
Shadow

Bidiyo Da Duminsa: A karin farko tun bayan komawar Abba APC an hadu tsakanin Abba da Kwankwaso

Wani sabon Bidiyon haduwar Abba da Kwankwaso ya karade kafafen sada zumunta inda ake ta sharhi akansa.

Anga Abba ya je ya durkusa a gaban Kwankwason suna gaisawa.

Rahoton dai yace wannan Bidiyon shine karin farko da aka hadi tsakanin Abba da Kwankwaso a baiwar Jama’a tun bayan komawar Abban APC.

Karanta Wannan  Ku Daina Zagin Mahaifinsa in kuna yi bana jin dadi>>Inji Dan Gidan tsohon Gwamnan Kaduna, Bashir El-Rufai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *