Thursday, September 24
Shadow

Bidiyo: Kalli Tabon da Murja tace Dadironta ya bar mata a fuska, tace sai ta rama

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Tauraruwar Tiktok, Murja Kunya, ta bayyana tabon da tace Dadironta ya bar mata a fuska na mari.

Murja ta bayyana haka inda take tsinewa rayuwar Bariki.

Murja dai tace sai ta rama wannan abu da dadiron nata ya mata.

Murja dai ta dauki hankula inda aka rika comment na ban mamaki.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Kwankwaso ya bayyana dan takarar Gwamnan jihar Kano karkashin jam'iyyar NDC kuma ba Gawuna bane

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *