
Wata ‘yar Najeriya ta bayar da labarin cewa an bata Visa ta shiga kasar Amurka.
Amma a yayin bincike, bayan da aka ga abinda ta rubuta, an hanata shiga kasar.
Ta wallafa Bidiyo tana ta kuka hadda majina tana bayar da ba’asin yanda lamarin ya kasance.