Saturday, June 27
Shadow

DA ƊUMI-ƊUMI: Wata budurwa ta fito kan titi dauke da allo inda take shaidawa Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf cewa ta gama karatu amma ba aiki, ta ce harakar kwamfuta ta karanta amma duk aikin da aka bata tana so

Wata budurwa ta fito kan titi dauke da allo inda take shaidawa Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf cewa ta gama karatu amma ba aiki, ta ce harakar kwamfuta ta karanta amma duk aikin da aka bata tana so.

Shin akwai ire-iren wannan budurwa da suka kammala karatu amma babu aikin yi a wajen ku? Wane fata kuke mata?

Ta roki a taya ta yadawa (SHARING) ko Allah zai sa ta dace!

Daga A Yau

Karanta Wannan  Rikici Da Duminsa:Baka da ikon cire Gwamna Fubara, doka bata baka dama ba, Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya gayawa Shugaba Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *