Friday, June 26
Shadow

Bidiyo: Kalli Yanda ziyarar su Ali Jita da Nazir Sarkin Waka ta kasance zuwa kasar Kamaru

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Shahararrun Mawakan Najeriya, Nazir Ahmad Sarkin Waka da Ali Jita sun kai ziyara kasar Kamaru inda har motarsu ta makale.

Ali jita ya wallafa Bidiyon yanda wannan ziyara tasu ta kasance a shafinsa na Tiktok.

Lamarin dai ya dauki hankula.

Kalli Bidiyon a kasa:

https://www.tiktok.com/@realalijita/video/7516308497550626104?_t=ZM-8xHF92tmO1g&_r=1

Taurarin fina-finan Hausa da Mawakan Najeriya da yawane ke kai ziyara kasashen Afrika daban-daban dake yarin Hausa, irin su Nijar, Chadi, Kamaru da sauransu.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Matashi Garba Maiwada ya zargi Gwamna Zulum da yin dama-dama da Maiduguri ta yanda matasa sai tafiya ci rani suke saboda ba aikin yi a garin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *