
Shahararriyar ‘yar Shi’a, Fatima ta nanata farin cikin da take da rasuwar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari.
Ta bayyana haka a wani Bidiyo data wallafa inda tace Buhari sai Allah ya musu sakkayya dashi dan bata yafe ba.
Tace masu sukarta dan tace bata yafe ba su sufe mai amma ita ba zata yafe mai ba.
Tace kuma mutuwar Azzalumi dolene a yi farin ciki da ita.
Tacw tabbas sun san zasu mutu suma amma shi Buharin yau karfinsa ya kare.
A baya dai ta wallafa Bidiyo inda take murnar mutuwar Buhari amma mutane suka rika sukarta, shine ta musu raddi.