Sunday, August 9
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda ‘yar Tiktok ta fashe da kuka bayan da aka je aka nunawa mahaifin ta abinda take yi

Wata ‘yar Tiktok ta fashe da kuka tanawa wanda suka je suka nunawa mahaifinta irin rayuwar da take yi.

Ta musu Allah ya isa inda tace bata yafe ba.

Karanta Wannan  Kowa da kaddararsa, Ni iskanci shine kaddarata, idan ana son in daina, a samu wani ya bani jarin Miliyan 20>>Inji Gorgeous

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *