
Tauraron Tiktok, Garba Tela ya bayyana cewa, bai yafe wahalar da marigayi tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya sakashi ciki ba.
Ya bayyana hakane a wani Bidiyonsa da ya wallafa inda yace a zamanin Buhari sai da ya sayar da gidansa da Keken Dinki.
Yace Buhari bai yi abin arziki ba, Tinubu yafishi.