
Wannan Bidiyon asibitin da tsohon shugaban kasa, Marigayi, Muhammadu Buhari ya rasu a ciki ne dake Landan.
An hango na kusa dashi da suka hada da Boss Mustapha da Rochas Okorocha da sauransu a asibitin.
Tuni dai mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya tafi Landan dan tahowa da gawar tsohon shugaban kasar.