
A ci gaba da bikin Rarara da A’isha Humaira, An ga Ali Nuhu a wajan bikin yana jawabi da Turanci, saidai Lamarin ya jawo cece-kuce sosai.
Wasu sun ce dama da Hausa yayi da ya fi, wasu kuma sun rika fadar ba lallai ko Angon yasan.
Rarara dai da Hausa yake wakarsa amma hakan ba yana nufin baya jin Turanci ba.