Tuesday, November 11
Shadow

Bidiyo: Gwamnan Kano yacewa wannan mayashin ya zo su dauki hoto amma matashin yace a’a, inda ya fashe da kuka yace shi burinsa kawai ya ga gwamnan kuma burinsa ya cika ba sai sun dauki hoto ba

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Bidiyon wani matashi, masoyin gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf wanda aka fi sani da Abba Gida-Gida ya dauki hankula.

Matashin ya je gaban Gwamnan Yana Kuka inda Gwamnan yace ya zo su dauki hoto amma yace a’a shi burinsa ya ga gwamnan kuma ya ganshi.

@kosawa2

Allah Sarki Wallahi Gwamnanmu Karimi ne👌 Gwamna yana cikin mota ana tafiya kawai sai ya hango wannan yaron masoyi ne amman yanada da matsalar kwakwalwa, Sunansa Mahaukacin Kwankwaso haka yasaka agaban rigarsa. Nan take Gwamna yace atsaya a kawomasa shi yaron yazo shidai kawai yacewa Gwamna soyake ayimusu hoto, Amman Gwamnan yabada umarnin a kawo mashi har gida.

♬ original sound – Salisu Kosawa🔴

Wasu dai sun rika zagin yaron saidai wasu sun Yaba masa da cewa soyayyar gaskiya yakewa Gwamnan

Karanta Wannan  Dan Wasa Mbappe Ya Ji Rauni A Karan Hanci A Wasan Da Suka Yi Da Austria

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *