Tuesday, May 19
Shadow

Bidiyo:Kalli yanda aka kama wani dan Najeriya da ya hadiyi kwaya zai fita da ita zuwa kasar Faransa

Hukumar yaki da sha da safarar miyagun kwayoyi, NDLEA ta sanar da kama wani mutum da ya hadiyi kwayoyi dan ya kaisu zuwa kasar Faransa.

Mutumin an kamashi ne a filin jirgin saman Abuja yayin da yake shirin hawa jirgi zuwa birnin Paris, babban birnin kasar Faransa.

Yace an bashi kwayarne ya kaiwa wani inda aka masa alkawarin bashi Euro Dubu 3.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Duk da rade-radin da abokansa ke yi cewa saki 3 ya mata, Gfresh Al-amin ya dawo da tsohuwar matarsa, Maryam Nicki Minaj

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *