Wednesday, April 29
Shadow

Bidiyon: Ganin yanda matar shugaban kasa ta shiryawa ‘yan majalisar dattijai Liyafa yayin da ake ta fama da matsalar tsaro a Najeriya ya jawo cece-kuce

An ga Bidiyon liyafar cin abincin da matar shugaban kasa, Remi Tinubu ta shiryawa ‘yan majalisar Dattijai.

Saidai Bidiyon ya jawo suka ga matar shugaban kasar da ‘yan majalisar inda ake cewa wannan bai kamata ba yayin da ake fama da matsalar tsaro a sassa daban-daban na Najeriya.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Tauraruwar fina-finan Hausa, Sabuwa tace wallahi ba karya take ba game da maganganun da ta yi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *