Thursday, February 26
Shadow

Bidiyon yanda Gobara ta tashi a Bene me hawa 67 a Dubai

Rahotanni daga Dubai na cewa gobara ta tashi a ginin Marina Pinnacle me hawa 67.

Lamarin ya farune ranar Juma’a, 13 ga watan Yuli 2025.

https://twitter.com/InsighKocovich/status/1933839020800233661?t=EdybIca12OSBfko5Z2T62A&s=19

Akwai mutane 3,820 dake zaune a ginin kuma duka an fitar dasu ba tare da ko da mutum daya ya jikkata ba.

Kuma daga baya an yi nasarar kashe wutar.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Shugaba Tinubu ya saka Jirgin samanshi a kasuwa zai sayar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *