Saturday, June 27
Shadow

Bidiyon yanda Me Wushirya yayi jifar Shedan ya dauki hankula

Tauraron dan Tiktok, Mai Wushirya kenan a wannan bidiyon nasa da ya dauki hankula inda aka ganshi a Saudiyya wajan jifar Shedan.

https://www.tiktok.com/@realaedrees1/video/7381020482016906501?_t=8nGo8UQtRh7&_r=1

Ya rika tsalle yana yi wanda hakan ya dauki hankula.

Karanta Wannan  Da Duminsa:Tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyana a kotu a yau sanye da tutar jam'iyyar ADC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *