
Matar tsohon shugaban kasa, Marigayi, Muhammadu Buhari Hajiya A’isha Buhari ta bayyana cewa, Shugaba Buhari ya rika rokon Shugaba Tinubu kada ya binciki ministocinsa.
Ta bayyana cewa, dalili shine saboda yana karuwa da su.
Ta bayyana hakane a cikin littafin da aka rubuta na bayar da tarihin rayuwar tsohon shugaban.
Rahoton yace wannan na daga cikin dalilan da suka sa Buhari ya kasa rika canja ministocinsa duk da korafin da akai ta yi akansu.