Wednesday, September 2
Shadow

Kalli Bidiyon: Naga cikin masu min raddi hadda matan banza, Rokon Annabi Ceto Kafurcine>>Inji Dr. Hussain Kano

Malamin Addinin Islama, Dr. Hussain Kano ya bayyana cewa, Rokon Annabi(Subhanallahi Alaihi Wasallam) ceto kafurcine.

Inda yace saidai mutum ya roki Allah ya sakashi a cikin ceton Annabi.

Yace a cikin wanda ke masa raddi ya ga hadda Karuwai.

Karanta Wannan  Cikin Girmamawa Muna Jajantawa Atiku Abubakar, Dangote, Sanata Saraki Da Dino Melaye Kan Rashin Nasarar Da Arsenal Ta Yi Akan PSG A Daren jiya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *