Lafiya ƙalau mu ka yi zaɓen farko a Kano a 2019, amma su ka ƙirƙiri fitinar ‘inconclusive’, suka kawo ‘yan ďàbà suka raunana mutane suka kwace zaɓen.
Lafiya ƙalau majalisa ta yi dokar cire sarakuna babu tarzoma, kowa ya koma sha’aninsa, amma daga baya su ka kawo sojoji da ‘yan ďaba suna tada husuma a gari.
Allah Ka yi mana maganin duk wanda ke da hannu a haɗa wannan fitina.