
Alhaji Atiku Abubakar Ya Dauki Nauyin Karatun ‘Yan Matan Arewa Da Suka Yi Bajinta A Gasar Turanci Ta Duniya Da Aka Gudanar A Birnin Landan
Atiku zai dauki nauyin karatunsu har zuwa jami’a a duk inda suka ga daman yin karatun karkashin gidauniyarsa na Atiku Abubakar Foundation
Wane fata zaku yi masa?