Wednesday, January 15
Shadow

DA ƊUMI-ƊUMI: An yanke wa magoya bayan Valencia su uku ɗaurin wata 8 bisa nuna wariyar launin fata a kan Vinicious Junior na Real Madrid.

An yanke wa magoya bayan Valencia su uku ɗaurin wata 8 bisa nuna wariyar launin fata a kan Vinicious Junior na Real Madrid.

Tun a cikin watan Mayu ne su ka nuna wa ɗan wasan gaban na Madrid da Brazil wariyar launin fata.

Sky Sports News ta rawaito cewa wannan shi ne karo na farko da aka taba hukunta masu nuna wariyar launin fata a kan ƴan wasa a Spain.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *