DA ƊUMI-ƊUMI: Wani Shùĝabàɲ Cøci Ya Ķarbì Mùsulunci A Masaĺlacìn Kùndila Dake Kano A Daĺilin Da’àwaŕ Baban Chìnedu.

Wani Shugaban coci ya karbi addinin musulunci a Kano
ALLHAMDULILLAH ALLAHU AKBAR WANI SHUGABAN COCHI YA KARBI ADDININ MUSULUNCI A YAU LAHADI A MASALLACIN JAMI’UR RAHAMA KUNDILA KANO.
A yau Lahadi Wanda tayi dai dai da 27- April 2025, Musulunci ya samu karuwa da Daya daga cikin shugaban Coci wato leader of the church Wanda yasa mu jagoran ci Yusuf Baban chinedu Mai gudanar da Da’awah da Hujjah, a shafukan Sada zumunta. inda shi leader of the church din bayan sun samu zama da Baban chinedu ya gamsu da Addinin musulunci yakuma bukaci yanaso yayiwa Shechk MUHAMMAD AUWAL (Director Zaitun Da’awah institute) tambayoyi akan Addinin Christianity bayan Kammala tambayoyin sa yasamu gamsassun amsoshin sosai bayan Wanda yasamu awajen Baban chinedu Nan take yakarbi Addinin Musulunci Kuma ya bukaci ana kiransa da Muhammad Jameel.
Hakika Yusuf Baban chinedu Yana kokari wajen yada Da’awar sa sosai Muna Addu’ar Allah ubangiji yaci gaba da karfafarsa yakuma bashi kariya da kariyarsa Amin summa Amin.
A Furya Birniwa
Jibwis social media
Abdussamad musbahu