Wednesday, January 15
Shadow

DA ƊUMI-ƊUMI: ‘Yan Crypto sun sa ankulle Tweeter account din Naziru Sarkin Waka

Hakan ya samo asali ne bayan zagin da yayi wa ‘yan mining inda yake cewa ” Iya mining ɗinka iya talaucin ka” ya bayyana hakan ne a cikin wani bidiyo da yake yawo a kafofin sada zumunta.

Kalaman da mawakin yayi yayi matuƙar da hankulan yan Crypto wanda yakai ga har sun fara fitowa kafofin sada zumunta suna mayar masa da martani, daga bisa ni kuma suka fara turawa mai kampanin tweeter korafin su, wanda daga karshe korafin su ya samu karbuwa har yakai ga an tsaida a shafin sa na tweeter a halin yanzu.

Zuwa yanzu sun koma tura korafin su ga sauran kampanonin sada zumunta inda yake da account dasu kama daga facebook, tiktok Instagram.

Karanta Wannan  Hoton: Rahama Sadau tare da mataimakin shugaban kasa, Kashim shettima

Shin ya kuke ganin matakin da suka ɗauka ?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *