Saturday, December 13
Shadow

DA ƊUMI-ƊUMINSA: Mawaki Rarara Zai Auri A’isha Humaira A Gobe Juma’a?

Cikin daren nan an fara yawo da hotunan shahararren mawaki Dauda Kahutu Rarara tare da abokiyar aikinsa A’isha Humaira da ke nuna zai angwance a gobe Juma’a.

Majiyar Kano Times ta ruwaito cewa za a ɗaura auren shahararren mawaki a Nijeriya Dauda Kahutu Rarara tare da abokiyar aikinsa A’isha Humaira a gobe Juma’a, a garin Maiduguri da ke jihar Borno.

Karanta Wannan  DA ƊUMI-ƊUMI: Gwamnatin jihar Sokoto ta kama wata budurwa dòn tayi kira kan mátsalar tsaròɲ garinsu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *