Friday, December 5
Shadow

Da Duduminsa: Shugaba Tinubu ya fasa jawabin da zai wa ‘yan Najeriya a gobe ranar ‘yanci, ji dalili

Rahotanni daga fadar shugaban kasa na cewa, shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya fasa jawabin da ya shirya yiwa ‘yan Najeriya da safiyar ranar ‘yanci.

Rahotan yace, maimakon haka, shugaban zai yiwa ‘yan Najeriya jawabi ne daga zauren majalisar tarayya.

Shugaba Tinubu zai halarci zauren majalisar tarayya dan baiwa wasu ‘yan majalisar kyautar girmamawa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Yanda wani Fasto ya watsawa mabiyansa ruwan tsarki a coci ya jawo cece-kuce

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *