
Hukumar kula da harkokin Filayen jiragen sama ta Najeriya, FAAN ta tabbatar da Dr. Abdullahi Umar Ganduje a matsayin shugaban ta.
Hakan na zuwane kwanaki kadan bayan da Ganduje ya sauka daga shugaban APC.
An sanar da hakan ne a Abuja yayin taron kwamitin gudanarwar hukumar.