
Rahotanni daga kasar Mali na cewa, kasar ta kama wani dan kasar Amurka da ya shigar mata kasa.
Tuni kuma aka mayar dashi kasarsa.
Kasar Mali dai ta hana ‘yan kasar Amurka shigar mata kasa a matsayin martani ga hanin da kasar ta Amirka tawa ‘yan kasar Mali shigar mata kasa.