Thursday, September 24
Shadow

Da Duminsa: DSS sun fara sabon bincike akan Malami bayan gano wani abu a gidansa

Rahotanni sun bayyana cewa an gano wasu màkàmàì a gidan Tsohon Ministan shari’a, Abubakar Malami.

Kuma tuni DSS suka fara bincike kan lamarin.

An bayyana cewa, an gano màkàmànnè a gidansa dake jihar Kebbi.

Karanta Wannan  Tonon Silili: Ji yanda aka gano Matar wani Gwamnan Najeriya na ciyn amanarsa da wani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *